Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tsokar nama
  2. kayan qanshi
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Albasa
  7. Attarugu

Cooking Instructions

  1. 1

    A tafasa nama da kayan qanshi sa albasa Har ha tafasu sosai

  2. 2

    Idan ya yi saiki qara ruwa mai yawa har ya yi laushi

  3. 3

    Sai ki samu muciya ki tuqa sosai Har ya dagargaje sai ki bazashi ya tsane

  4. 4

    Ki jajjaga attaruhu da albasa ki hada da maggi da ki zuba akan naman ki

  5. 5

    Sai ki zuba Mai a kasko KO soya *amma man ba DA yawa ba

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
asmau yaqub abbas
asmau yaqub abbas @cook_14574326
on
Kano State
I love cooking 💕
Read more

Comments

Similar Recipes