Basise

3 cooks are planning to make this
HAUWA BABA KURA ZANNA
HAUWA BABA KURA ZANNA @cook_16400697

Basise dai abincin shuwa arab neh yana da dadi sosai gaakiya a gwada #SSMK

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. madarar gari
  2. citta
  3. mai
  4. suga
  5. shinkafar tuwo

Cooking Instructions

  1. 1

    Yadda ake basise shine,da farko zaki dada shinkafar tuwo da sugar a ciki sai ta yi lub,ta zo karshe sai ki dama madara ki zuba

  2. 2

    Ki rufe ki bari na minti daya sai ki kwashe ki kawo mai ki dan zuba a Kai, shikenan basisenki ta had.

  3. 3

    Ana iya shan basise da sanyi wato bayan kinsa a fridge ko kin Bari ya give ana Kuma iya sha da zafi zaki iya masa kwalliya da duk kayan marmarin da kikeso.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

HAUWA BABA KURA ZANNA
HAUWA BABA KURA ZANNA @cook_16400697
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes