Kunun Aya

Hafs kitchen
Hafs kitchen @Herpsat_
Kaduna

Wannan Kunun ayan yana da matukar gardi da dadi batare da kinsa kwakwa ko dabino ba kuma yana kaiwa sama da 1 week a freezer😍

Kunun Aya

Wannan Kunun ayan yana da matukar gardi da dadi batare da kinsa kwakwa ko dabino ba kuma yana kaiwa sama da 1 week a freezer😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 tinAya
  2. 1 tinshinkafar tuwo
  3. Flavor
  4. Sugar dede
  5. Citta
  6. Kanunfari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki fara jika shinkafar tuwon ta jiko, sai ki tsince ayarki,

  2. 2

    Ki jikata for 15 min, ki surfata a turmi ki wanke ta tas.

  3. 3

    Saiki hadata da wannan shinkafar da kika jika ki barsu su kara jikowa na 20min, ki zuba citta da kanunfari ki nukashi.

  4. 4

    Ki tace kar ki cika mata ruwa sosai ki zuba sugar da flavor kisa a fridge.

  5. 5

    Chill🤗

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafs kitchen
Hafs kitchen @Herpsat_
rannar
Kaduna
I luv cooking 🍝and I luv trying new recipes.
Kara karantawa

Similar Recipes