Funkaso

Abfat Cake & More
Abfat Cake & More @cook0908

Funkaso yana da dai sosai musamman ka hada shi da miya. Yana daya daga cikin abincin gargajiyar hausawa.

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Yaes
  3. Maggi tafarnuwa
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Mai
  7. Gishiri
  8. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko za ka sami fulawa da yaeas sai a hada su waje guda sai a kwaba da ruwa a rufe..

  2. 2

    Sai a dauko tafarnuwa,attaruhu albasa a jajjaga.

  3. 3

    Bayan awa daya sai a dauko wanna kwabin fulawar, zaaga ya tashi sai a Zuma masa maggi Dan gishiri curry da wannan jajjagen a kara kwabawa

  4. 4

    Sai a aza mai a wuta sannan a dinga diban adin kullin ana sawa a Mara ana juyewa a mai

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Miyan taushe will be delicious with this

Written by

Abfat Cake & More
on

Similar Recipes