Cooking Instructions
- 1
Ki dama madararki ta gari dare da sugar da flavour a wani bowl
- 2
Ki wanke tukunya ki daura akan wuta ki juye wannann damanmen madara da sugar me flavour,ruwan madarar ya zama yana da dan dama dan anaso ya tafasa sosai....idan ya tafasa zaki wanke danyar shinkafar ki,ki zuba a ciki a nuna full done (da nace full done I mean lugub) yana daga cikin kalolin abincin shuwawi na maiduguri
Similar Recipes

Basise
Basise dai abincin shuwa arab neh yana da dadi sosai gaakiya a gwada #SSMK


Fatira
wannan abinci Akwai dadi sosai kuma zaka iya sha da shayi ko kachi da miya iyalina suna sonsa sosai


Hadin kankana da madara
Wannan Hadi na kankana da Madara yanada Dadi Kuma yana da kyau ga mace


Special kunu
Wannan kunun ba a magana sai an gwada tukun


Zobo drink
Zobo yana da amfani sosai a jiki mutum


Swiss roll cake (Hausa version)
Da farko zaki jika yeast naki a cikin ruwa mai dumi, sai ki zuba masa sugar a ciki kafin ki bari a gefeKi dauki buttern ki kiyi melting,sai ki fasa kawai guda daya ki hada da melted butter, ki zuba madaran ruwanki a ciki, sai kiyi mixing da mixer.Ki dauko flawanki ki zuba masa gishiri a ciki sai kiyi mixing tare a cikin bowl din da kika zuba, ki dauki vanilla powder/vanilla essence koh vanilla extract ki zuba a cikin wannan mixtureKi dauko baking powder ki zuba a kan flawan dakika zuba gishiri a ciki, koh ki zuba a kan mixture da kika hada, sai ki danyi whisking kadan, bayan kinyi sai ki zuba flawanki a kan kwabin dakikayi nasu butter.Kiyi ta kwabawa da mixer har sai kwabin yayi kyau sosai kafin ki dauko wani roba daban ki shafa mangyada a ciki sai ki zuba kwabin, bayan kin zuba sai ki rufe da transparent foil paper koh wani kyale mai tsafta. Ki ajiye a waje mai dumi zuwa minti 25 koh awa daya, in babu waje mai dumi zaki iya kunna oven naki yayi zafi tukunna sai ki kashe kafin ki ajiye kwabin a cikin oven dinkiBayan ya tashi kwabinki sai ki zuba flour a kan table mai tsafta ko wani wajen da kike amfani da,sai ki zuba kwabinki da ya tashi a kan wannan flour din da kika zuba a kan table, kiyi stretching nashi da rolling pin koh zaki iya amfani da hanunki kiyi stretching amma a hankali zakiyiShape din da zai bayar square shape ne, bayan kin gama sai ki dauko.


Gullisuwa
Inason gullisuwa tanada dadi sosai gwadata ayau


Towon dalayi with okro soup
Munsan wannan tuwon a gidan mu sosai wani lokaci inzamuyi baki munayi sai suyi ta tambaya wannan meye kamar sa kwara kuma ba ita bace


Tsiren tukunya (kaza)
Khady Dharuna. Tsiren tukunya #kanostate yana daya daga cikin hanyoyin da ake yin tsire cikin sauki ba tare da an yi irin na Yan kasuwa ba. Ga dadi ga kamshi sai an gwada dai....


Gari Da Sugar 😉😋
Ina matuqar son gari da sugar da gyada sosai 😋bare ma ace ina kwadayi da yamma 😉 #girkidayabishiyadaya


Milk-Butter cin cin(hausa version)
Nayi cin cin na butter yai min dadi sosai har na bawa wata kawata tana sana'ar, sai yanzu na hada da madara sai naji har yafi wancan dadi.


Doughnut
kafin na iya orin wannan doughnut din najima naita gwadawa naga yakiyi yadda nake ganin na wasu sai da nadage naita gwadawa sannan na iya


Kunun aya


Miyar Karkashi Busashe
Na samu wannan karkashi ne da ga garin mu jahun,daman ina da man shanu, wanan miyar na ci ta da tuwon shinkafa.


Wainar shinkafa (masa)
Tana da dadi ga laushiZaki iya cinta da safe da rana har dare


Gasharshiyar kaza
Wannan Kazar dadi Sosai in kika saba sai kin daina cin Gashin oven


Modernized kunun kanwa (#kunu contest)
Its good to invent new recipe's, this is how I made my modernized kunun kanwa. Try it, u will definitely love it


Gashin haqarqarin rago
#NAMANSALLAH Wannan gashin mahaifina nayiwa, kuma da yaci yaji dadinsa inda ya samun albarka kuma ya yaba min,abinda yafi birgeshi da wannan gashi shine yanda na sarrafa hakarkarin dan irin wannan girkin sai a kasashen waje akeyinsa, kuma yayi laushi gashi ya samu miya mai dadin gaske.


#Taliyar Hausa
Na girka wannan taliya ce ta hausa,wato taliyar murji,domin jin dadina da kuma iyalina.Taliyar hausa na da dadin ci da kuma dandano,ga kuma saukin hadiya.Ina Son taliyar hausa sosai. #oneafrica


Kunun Aya
Wannan Kunun ayan yana da matukar gardi da dadi batare da kinsa kwakwa ko dabino ba kuma yana kaiwa sama da 1 week a freezer😍


Dafadukar shinkafa mai daddawa da dafaffen kwai da nama
Kamshi da dandanon Kayan kamshi na gargajiya na saka ka ci abinci ko baka yi niyya ba


Couscous da sauce na soyayyen kifi
Maigida baya son couscous Amma da na gwada da miyar kifi sai labari saboda shi mai son kifi ne


Hadadden dankali mai nama
#teamsokoto. Wannan girkin zaikai Shekara biyu adraft dina na cookpad na ajiyeshi sai yau nasamu damar wallafa shi😂. Ina iya tuna lokacin da nayishi yamun dadi sosai 😋


Home made suya
Indai kuka gwada wannan.....sai naji daga gareku dai


Kwadon kuskus
#teamsokoto @hauwaskitchen tasa ni buda cookpad kuma naji dadi da na tarar da tarin girke-girke a cikin wannan manhajar


Tayota, hikiimaa, bunueles, Rossette
Wannnan abun mai suna a sama ana anayimshi da wani karfe mai huda yana da yanayi ado da kofifi kala kala, ana iya ajjeshi na tsawon satika batare da yayi komai ba. Kuma karfen yi yana nan ko in a a kasuwa sannan kuma ba'a wankeshi sai dai a goge a kulle a leda yadda datti bazai shiga ciki ba.


Kunun Gyada na Shinkafa
#1post1hope. Ina son kunun gyada musamman na sha da kosai, kunu ne daya samo asali daga Garin Maiduguri akwai dadi da gardi sosai.


Fanke
Fanke mai kamar funkaso 😀


Aya mai sugar
In an yi mae sugar xa'a fi jin ddin cii😋..


Shinkafa Mai Hade Da Karas🥕
Duba da yanayi ne da karas duk inda ka duba sai ka ganshi😊hakan ya bani damar sanya shi cikin dafa farar shinkafa don canja samfurin dahuwan ta 🤗hakan yh qayatar da iyali nah. Yar uwah ki gwada kema ga iyalin ki don burge su 💯🤝

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng/recipes/6297342
Comments