Tuwon shinkafa miyar kuka

Khadyn Oganta
Khadyn Oganta @cook_13817959
Lagos Nigeria

Tuwon shinkafa yana da dadi sosai

Tuwon shinkafa miyar kuka

Tuwon shinkafa yana da dadi sosai

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafar tuwo
  2. Ruwa
  3. Kuka

Cooking Instructions

  1. 1

    Idan zaki tuwon shinkafa zaki dora ruwa a tukunya

  2. 2

    Saiki wanke shinkafarki ya wanku sosai ki dan jika ta for 5mint

  3. 3

    Idan ruwan yay zafi saiki zuba shinfar idan ta dahu luguf saiki tuketa ki kwashe ki masa shape din da kike so

  4. 4

    Idan zaki miyar kuka xaki samu kuka manja daddawa spices kifi ko nama

  5. 5

    Saiki zuba manjanki da man kuli kadan a tukunya ki zuba nama da jajjage kayan miyanki wanda kika saka daddawa

  6. 6

    Idan sun suyo saiki tsada ruwa ki zuba spices idan naman ya nuna sosai sai ki kada kukar ki

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Khadyn Oganta
Khadyn Oganta @cook_13817959
on
Lagos Nigeria
so much love cooking is Always my dream
Read more

Comments

Similar Recipes