Soyayyan Naman rago nd source

Hafsert Khalyfa
Hafsert Khalyfa @hafsertkhalyfa
Birnin Kebbi

Wannan naman yayi dadi sosai😋

Soyayyan Naman rago nd source

Wannan naman yayi dadi sosai😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke namanki kisa a tukunya kisa spices da tafarnuwa da chitta domin kashe karni da gishiri kadan ki rufe kibasa some minutes zai tafasa yafara kamshi bayan ya tafasa zaki juya komai yashiga ajikin naman bayan yayi taushi zaki sauki ki tsane sa ki daura mangidanki a wuta yafara zafi kifara jefa naman aciki ya soyu amma kada kibari har ya kone

  2. 2

    Bayan ya soyu ki tsane kirage man pan din sai kisaka tarugu tattasai albasa da spices dinki kina juyawa a hankali har ya soyu sosai zai fara kamshi sai ki dauko naman kisaka acikin source din kijuya sosai yakama naman ki dan basa yan mintuna sai ki sauke ajuye a plastic achi dadi lfy mom Ayman nd afnan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsert Khalyfa
Hafsert Khalyfa @hafsertkhalyfa
on
Birnin Kebbi
inaso girki kuma inason ko da yaushe nazamo mai sarrafa girki kala kala domin yayi Dadi 😋
Read more

Similar Recipes