Local miyar kuka

Amrah Bakery
Amrah Bakery @cook_17722517
Kano

Inason miyar kuka musamma tagargajiya

Local miyar kuka

Inason miyar kuka musamma tagargajiya

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Daddawa
  2. Barkunu
  3. Nama
  4. Wake
  5. Kuka
  6. Maggi,gishiri,citta,masoro
  7. Manja

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki wanke nama kidafashi ki ajje agefe

  2. 2

    Kidakko turmi kidaka citta,masoro,barkono,daddawa,wake sai kisa su agefe

  3. 3

    Kidora tukunya kizuba manja kisa albasa kadan kisoya

  4. 4

    Kidakko ruwa kixuba badayawa sosaiba saikikawo hadin citta da daddawa dakika daka kixuba kirufe harya tafasa

  5. 5

    Bayan yatafasa kibude kixuba naman dakika sulala kixubashi kikawo maggi ki xuba karkisa gishiri yanxu SBD zaihana waken dahuwa dawuri,kikawo albasa kixuba kirufe tukunyarki kibarta tadahu tsawon minti 50

  6. 6

    Saikibude kixuba gishiri kijuya saikuma rufewa kibrta tsawon Minti1 saika dakko tankadaddiyar kuka kisa muburgi kidinga kadawa hartayimiki kauri yadda kikeso

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amrah Bakery
Amrah Bakery @cook_17722517
on
Kano
i love cooking and baking it's my fashion(am born to cook)
Read more

Comments

Similar Recipes