Edit recipe
See report
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki fere dankali,kiyanka shi manya manya,sekisa a tukunya kidafa

  2. 2

    Idan ya dahu se ki aje shi gefe

  3. 3

    Kiyanka cabbage

  4. 4

    Seki aza mai kadan acikin frying pan seki zuba yankar kar albasa,kizuba niqakken namanki kiyita juyawa

  5. 5

    Seki zuba jajjagen tattasai da tarugu kiyita juyawa,kisa cabbage da maggi,curry da spices dinki

  6. 6

    Idan yayi ta soyuwa seki zuba dankalinki aciki seki zuba ruwa 1/2cup kibashi minti 5 seki juye

  7. 7

    Ana iya cinai da farar shinkafa ko sinasir ko wani abu

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

sadys kitchen
sadys kitchen @cook_18202880
on
sokoto
My name is sadiya Aliyu , I really love cooking and try to learn more on new recipes
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes