Share

Ingredients

  1. 2 cupsemovita
  2. Warm water
  3. Yeast and baking powder
  4. Salt pinch and sugar (options)
  5. Onion
  6. Egg(option)
  7. Cooking oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki sami wankakken kwano da yake da murfi, sai ki zuba semo dinki da yeast ki zuba musu ruwa

  2. 2

    Kina matsawa dai-dai kaurin da ya kamata(kamar dai na masa) sai ki rufe ki ajiye a guri mai dumi

  3. 3

    Ki bashi yan mintina sannan ki dauko ki zuba sauran abubuwan sannan ki fara soyawa kamar dai normal masa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Ameenah Muhammad uzair(maman Faty)
on
Abuja Fct
I always want to learn and create something 😍😇
Read more

Comments

Similar Recipes