Dublan

Haleema Babaye @cook_18186737
Wananan girki na dublan yayana da dadi musamman wajan biki ko taron suna haka yara najin dadin sa
Dublan
Wananan girki na dublan yayana da dadi musamman wajan biki ko taron suna haka yara najin dadin sa
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Dublan
#DUBLAN A kasarmu tagado Nigeria a Arewacinta mukanyi dublan ne a lokutan biki wa amarya yanacikin kayan garar biki da akanyiwa amare 😍😍😘😘 Mss Leemah's Delicacies -
Dublan
#dublan .gaskiya ina.son dublan sabida yana.da Dadi sosai .Kuma yarana da mijina suna sunsa sosai .haka mamata tana sonsa .yana Da.di wajan motsa baki .kunaci Kuna fira. Hauwah Murtala Kanada -
Dubulan
Wanna girki al'ada ce ta iyaye da kakanni da akeyi a zamanin dasuka wuce a lokacin biki ko wata hidima ta nuna farinciki. Wannan al'adar dubulan haryanzu tana nan bata buyaba domin kuwa dubalan tana da dadin gaske harma game ciwon suga zai iyaci #DUBULAN Sardaunas_cakes_n_more -
-
-
Dublan me gyada
Wannan Diblan baa cewa komai ga dadi ga gardin gyada ya kamata ku gwadashi sbd ilaina suma sunji dadin shi #DUBLAN Sumy's delicious -
Dublan
#DUBLAN.dublan wani nau'in kayan zaki ne da ake yin shi da flawa a kasar hausa a raba lokacin biki,suna ko sallah.Musamman a biki yana daya daga cikin kayan garan da ake ji da shi,duk a kayan gara nafi son dublan. mhhadejia -
-
Dublan
Gasar #Dublan... Shidai Dublan Anayinshine domin Nishadi dakuma jin dadin Rayuwa.. Akuma alaadar Hausa sukanyiwa Amarya.. Mum Aaareef -
-
-
Dublan a zamanance
Dublan ya kasance daya daga cikin snack na bahaushe Wanda yawanci yan arewa keyi a bukukunansu ko a gidajensu maya's_cuisine -
Cake
Wannan cake hmmmm yana da matuqan dadi ainun kuma iyali na sun ji dadin shi sosaiFatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
-
Dublan/diblan me kwakwa
Diblan Yana daya daga cikin kayayyakin da ake hadawa domin kaiwa amarya gara, wasu Kuma suna yin shi nie domin saukar Baki. Wasu Kuma kawai domin abin tabawa Kamar yanda Nima shine dalilina na yinsa. Dadinsa ya fita daban da sauran.😍😋😋 Khady Dharuna -
Dublan
#dubulan.Wannan abin nada matukar dadi wajan cinsa sannan An fi yinsa lokacin biki ummusabeer -
Fanke (puff puff)
Yara na suna son fanke,don haka in yin shi akai akai.#Kadunacookout Sophie's kitchen -
Buns din da ake zuba nutella a ciki mai kirar catapillar
A duk sadda na so in canza kalacin safe nakan yi wannan biredin, in ci shi da zafinshi akwai dadi sosai. Princess Amrah -
Pancake
Ina son cin wannan girki da sahur musamman idan na hadashi da juice din lemon zaki da madara.#sahurrecipecontest Fatima muh'd bello -
Bredi🍞 (homemade bread)
Yadda zakiyi bredi a gida hanya mafi sauqi ba tare da kin siyo ba sai dai ki tanadi kayan hadinki kamar filawa, sugar, yeast da dai sauransu, hadin bredi ta gida tafi dadi, laushi, da gasuwa mai kyau, shi kwabin bredi tana son murzawa ne sosai da fatan zaki gwada a gida!!!#siyamabakery Ashley culinary delight -
Vanilla cup cake
Yanada dadi musamman in yara zasuje makaranta na koya daga wajen mamana#kanostateRukys Kitchen
-
Baqin Shayi Mai Kayan Qanshi☕
Wannan shayi yana da matuqar amfani ga lafia, bare ma mutum na mura ko tari ko kuma zazzabi zai ji dadin jikin sa idan ya shaa. Ummu Sulaymah -
-
-
Dublan din alkama
#DUBLAN na gwada sarrafa garin alkama wajenyin dublan kuma naji dadinta matuka Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
Cookies with chocolate syrup
Cookies bincika wannan girki mai dadi da dandano daga ummul fadima inamatukar son cookies nida yarana shiyasa nakesonsa inka dagwalo shi da chocolate baa magana UMMUL FADIMA'S KITCHEN -
-
Cincin me yis
Zaki iya cinsa da shayi ko lemo,sannan zaka iya yinsa a matsayin abincin safeseeyamas Kitchen
-
Dublan
Dublan Yana daya Daga cikin kayan mu na gargajiya gashi yanada dadi da saukin yi Shiyasa nake son sa, mata da yawa nason yinshi amma saboda rashin injin taliya sai su hakura, to yanzu ga wata hanya da zakuyi abinku a saukake kuma a zamance yadda zai kayatar.#DUBLAN. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
Dublan
Dublan tun muna yara idan zaayi buki anayi a gida amma da baya aka bar yi sede a tafi wirin masu sanna a sawo yanzu alhamdulillah komai yazo cikin sauki idan kina marmari yinkawai zakiyi kici da yara Jamila Ibrahim Tunau -
Ice cream din mangoro🍦
Wannan ice cream ne me sauqi wanda kayan aiki 4 kawai ake buqata. Se dai ba’aso a ciki ruwa wajen tace kwakwar kuma anson sa da kauri yafi dadi idan ya daskare a freezer😋 Zainab’s kitchen❤️
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10833577
sharhai