Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 6large Banana
  2. 1and half cup of Milk
  3. Small Ginger

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xaki bare ayabar ki kisakata a fridge. Ki samu ruwa me sanyi 1 and half cup ki dauki madarar ki dameta da ruwan sanyin. Ki dauki ginger dinki ki bare ki gogata koki jajjagata saiki tace ruwanta ki ajiye kibar dusar.

  2. 2

    Saiki dauki blender dinki, sannan ki dauki ayaban nan da kika bare kikasa a fridge yayi sanyi saiki xuba a blender din ki dauki milk din da kika dama da ruwan sanyi ki juye saiki dauki ruwan ginger da kika tace ki xuba dan kadan saiki barshi yayi tayin blending har sai yayi smooth. Saiki xuba a maxobi kisa a fridge shikenan.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Al-marash_cuisine
Al-marash_cuisine @cook_18681358
on
Kano
i'm maryam alhassan aliyu, B.sc.physics . i have so much passion in cooking.
Read more

Comments

Al-marash_cuisine
Al-marash_cuisine @cook_18681358
Abun burgewar shine gardin komai ya fito daidai 😇☺

Similar Recipes