Vegetable sauce

Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga abubuwan hadawa
- 2
Zaki soya mangyada da albasa sama sama, saiki saka attaruhu kisoya
- 3
Saikisaka karas da koren tattasai kisoya, Sannan kisa namanki dakika tafada kibarshi kamar minti biyar.
- 4
Saikisa kabeji da spices kigauraya kibarshi minti biyu saikisa dafaffen kwanki da ruwan silale kadan kigauraya, inyayi kamar minti uku saiki sauke.
- 5
Nahada source dina da dafaffen couscous zaki iyaci da duk abinda kikeso
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Meat sauce
Wani dan jajjagene me dadi da saukin sarrafawa xaka iya ci da shinkafa ko taliya ko bread ko adora akan fried rice. Fatima Aliyu -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Wainar rogo
A da banacin sa Amma ynz I'm a fan of awarar rogo bcoz my kids love it🥰🥰🥰🥰ND I love Dem🥰🥰🥰 Raheemandaddy -
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10902732
sharhai