Cuscus nd sauce

Islam_kitchen
Islam_kitchen @cook_19441200
Kano State

Abinci ne mai sauqin sarrafawa sannan baya gyinsarwa

Cuscus nd sauce

Abinci ne mai sauqin sarrafawa sannan baya gyinsarwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cuscus
  2. Mai d gishiri
  3. Ruwan zafi
  4. sauce
  5. Tattasai
  6. Attaruhu
  7. Albasa
  8. Kayan qamshi
  9. Kwai
  10. Karas
  11. Koran tattasai
  12. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki dora ruwa acikin tukunya ki xuba gishiri d dan mai kadan, sannan kisami mazubi mai murfi kixuba cuscus din aciki idan ruwan dakika dora y tafasa saiki subawa cuscus ruwan y dan Sha kan cuscus din amma badayawaba saiki rufeshi.

  2. 2

    Zaki yanka albasa tattasai Koran tattasai d attaruhu duk ki ajiyeshu a gefe sannan ki goga karas shima ki ajiyeshi sannan ki dauko nama ki wankeshi kiawo tukunya ki xuba mai badayawaba saiki saka albasa kadan sannan ki xuba naman aciki

  3. 3

    Bayan kamar mint3 saiki qara albasa mai yawa aciki idan kikaga tazama brow saiki kawo ragowar kayan d kika yayyanka kixuba kidan zuya kamar min1 saiki zuba ruwa kadan sannan ki xuba kayan kanshi d dan danonki ki rufe

  4. 4

    Bayan kamar mint5 saiki fasa kwai kixuba a ciki kibashi yan soconni shikenan saiki sauke aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Islam_kitchen
Islam_kitchen @cook_19441200
rannar
Kano State
gsky Ina qaunar abinci domin shine sinadarin rayuwar mu
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes