Springrolls

Ummy b Mahmoud
Ummy b Mahmoud @cook_16464329

Inason springrolls shiyasa banajin wahalar yinsa #kanostate

Springrolls

Inason springrolls shiyasa banajin wahalar yinsa #kanostate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Kabeji
  3. Nama
  4. Karas
  5. Kayan dandano
  6. Qishiri
  7. Mai
  8. Albasa
  9. Attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na dora tukunya a wuta nasa mai kadan nasa jajjagen attaruhu da albasa nasa kayan dandano na soya sama sama na xubq kabeji da karas Dana yanka na wanke na kara kayan dandano nasa nama Dana tafasa da kayan kamshi na daka na rufe da komai ya dahu na kashe na ajiye gefe

  2. 2

    Na xuba flour akwano nasa qishiri na kwaba beyi ruwa ba beyi kauri ba na ajiye gefe yafi na wainar flour ruwa

  3. 3

    Na dauko nonstick na shafa mai da tissue sai na shafa hadin flour akai da brush

  4. 4

    Xan barshi har ya fara daqowa da kansa sai na cire na xuba kayan hadin nan saina nannadeshi nasa flour na manne gefe da gefe na ajiye gefe

  5. 5

    Haka nai tayi har na qama sai na soya a mai me xafi har yayi golden Brown

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummy b Mahmoud
Ummy b Mahmoud @cook_16464329
rannar

sharhai

Aeeshat U magaji
Aeeshat U magaji @cook_33316979
Wow👍👍👍
Inason spring rolls se dai ni in na shafa a non stick be tasowa

Similar Recipes