Sauce din Awara

Islam_kitchen
Islam_kitchen @cook_19441200
Kano State

Nasami idea din a agurin maryama

Sauce din Awara

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Nasami idea din a agurin maryama

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara
  2. Karas
  3. Kabeji
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Kayan qanshi
  7. Kayan dandado
  8. Koran tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanaka duk kan kayan ki ki wankesu saiki ajiye a gefe

  2. 2

    Saki soya awararki dafarko bayan kinzuba mata maggi d gishiri sannan ki fasa kwai ki qara soyawa saiki a jiyeta a gefe

  3. 3

    Ki dauko tukunya ki zuba mai saiki xuba albasa kibarta tasoyo xazama brow saiki zuba attaruhu idan ya dan soyu saiki xuba ruwa kadan sannan ki zuba kayan dandadonki d kayan kanshi sannan ki zuba karas d kabeji

  4. 4

    Kidan barsu n tsawan minti2 saiki kawo sarki kixuba kijuyata sosai a ciki kayan hadin duk ya mammanne a jikinta shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Islam_kitchen
Islam_kitchen @cook_19441200
rannar
Kano State
gsky Ina qaunar abinci domin shine sinadarin rayuwar mu
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes