Danwake

deezer's kitchen
deezer's kitchen @deezer_111

Yummy

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1. Kuka
  2. 2. Kanwa
  3. 3. Garin masara
  4. 4. Garin rogo
  5. 5. Fulawa

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tankade garin masara, garin rogo da fulawa sai ki zuba gishiri, kuka.. ki motse su... sai kisa ruwan kanwa ki kwaba... kada yayi ruwa kada yayi tauri.. sai ki dora ruwa idan suka tafasa sai ki rinqa diba kina sawa.... zakiga ya taso sama.... zaki kara marfin tukunya kada ki rufe duka sbd zai boro... idan yayita tafasa sai kitsame kisa cikin ruwan sanyi..
    *Deezer's kitchen*

  2. 2
  3. 3

    Still learning

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deezer's kitchen
deezer's kitchen @deezer_111
on
I love cooking very well, but am still learning how to become a chef
Read more

Comments

Similar Recipes