Chapatii with egg sauce

Rukees kitchen
Rukees kitchen @R_61171902
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 cupflour
  2. 1 teaspoonyeast
  3. Pinchsalt
  4. Warm water

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki jiga yeast din ki da ruwan dumi sai ki zuba gishirin ki kadan a cikin flour sai ki kwaba shi da dan tauri sai ki sashi a guri mai dumi ya tashi sai ki murza shi round shape Zakiyi sa nonstick pan dinki a wuta low heat idan yayi zafi sai ki dinga sa murjinki a ciki da kinga yafara tashi ko kunburo wa sai ki juya shi kenan ki Kamala shawarma bread din ki ko kice mata chapati

  2. 2

    Zaki jajjaga attaruhun ki da kayan kanshi ki sai ki soya su da mai sai ki kada Kwan ki a gefe ki sa masa tafaranuwa saboda karni sai ki zuba cikin kayan miyan da kika fara soyawa ki ta juyawa har sai tayi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukees kitchen
Rukees kitchen @R_61171902
on

Comments

Similar Recipes