Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3Fulawa kofi
  2. Sugar 1/3 kofi
  3. 2Madara Babban cokali
  4. 1Gishiri karamin cokali
  5. 1Yeast babban cokali
  6. 6Butter babban cokali

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba madara cokali biyu acikin ruwa kofi daya sai ki zuba yeast da sugar da kwai da gishiri sannan ki zuba Fulawa ki hada dough me laushi

  2. 2

    Daga nan sai ki zuba butter ki tabuga shi (kneading) kamar minti 15 -20 yawan buga shi yawan laushinsa in yayi laushi sosai sai ki yanka shi ki mai kamar kwallo ⚽️ ki jera a kwanon gashi kamar haka

  3. 3

    Sai ki dashi a wuri me dumi a

  4. 4

    Barshi ya tashi kamar awa daya daga nan sai ki preheating oven dinki ki gasa shi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsa Ahmad Fari
Hafsa Ahmad Fari @cook_19156392
on

Comments

Similar Recipes