Couscous with Dabino and Milk

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Rumana kitchen

Couscous with Dabino and Milk

Rumana kitchen

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zakasa couscous dinka a Ruwan zafe

  2. 2

    Shima da binon ka zakasa ruwan zafe kawanki shi sosai sai kajire qawalon da kiciki dabino

  3. 3

    Sai kasamu madaraka da suganka sai kazuba Ruwan zafe acikin madara da suga sai kazuba couscous dinka dai dai buqata sai ka juya sai kazuba Dabinon ka da ga qarshi sai kajuya sai kafara Sha Akwai dadi sosai sai ka gwada zakagane nagode

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
on
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Comments

Similar Recipes