Wainar fulawa

@matbakh_zeinab @cook_20342095
Cooking Instructions
- 1
Zaki zuba flour cikin bowl kisa ruwa mai dumi ki dama Bayan kin Gama damawa saiki zuba kayan kanshi, da dandano, albasa, kwai, saiki juya sosai, ki dora kaskon waina wuta kisa mai kina zuba kullin kina soyawa idan daya barin yayi saiki juya ki Barta harta soyu ki juye cikin plate wow 😋 akwai dadi, Zaki Iya Sanya Attaruhu.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
Flour masa(wainar fulawa)mmn khaleel's kitchen Flour masa(wainar fulawa)mmn khaleel's kitchen
#jigawastate Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12162544
Comments