Shredded beef soup with rice

ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dafaffan shinkafa cup 1
  2. Tsokar nama
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Maggi
  6. Rhyme
  7. Curry
  8. Oil
  9. Lawashin albasa
  10. Koran tattasai

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaa sami albasa, koran tattasai a wanke su sai a yankasu a tsaye, a jajjaga attaruhu a aje agefe, a sami tsokar nama a yanka a tsaye a tafasa da albasa, garin tafarnuwa da citta, idan ya yi sai a zuba albasa,attaruhu da koran tattasai a gauraya sannan a zuba maggi, curry thyme a gauraya. Daga karshe kuma sai a zuba garin corn flour cokali 1a gauraya dan ya danyi kauri.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
on
Kano
Cooking is my pride
Read more

Comments

Similar Recipes