Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. for the dough
  2. flour
  3. Butter
  4. Sugar
  5. Salt
  6. Milk
  7. Baking powder
  8. Egg
  9. for the filling
  10. Minced meat
  11. Potato
  12. Seasoning
  13. Spices
  14. Red pepper
  15. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki saka 4 cups of flour a cikin bowl me kyau, se ki saka baking powder 1 tablespoon, powdered milk 3 tablespoons, salt 1/2 tablespoon, se ki saka sugar 2 tablespoon, butter na leda guda daya da 1 egg

  2. 2

    Se ki saka ruwa kiyi mixing har se kinyi forming dough. Se ki rufe ki ajiye a gefe

  3. 3

    First zaki fere dankalin ki, ki yanka kanana ki dafa. Se ki mincing naman ki danye. Zaki iya nika shi a blander ko kuma ki saya a nike.

  4. 4

    Se ki saka mai a wuta da albasa su soyu idan yayi zafi se ki zuba naman a cikin zakiga ya fara warewa se ki saka takaken tafarnuwan da citta, da kayan dandano, First zakiga naman yana fitar da ruwa, daga baya kuma zai shanye ya fara soyuwa, se ki soya su tare da nikeken tattasai da attaruhunki, se ki zuba boild potato. Ki dan sa mishi ruwa kadan ki rufe

  5. 5

    Se ki nemi wani bowl karami ki saka flour ki damashi da ruwa, se ki zuba a cikin naman, ki dan juyashi ki rufe ki barshi yayi for 5 to 6 minutes. se ki sauke ki barshi ya huce.

  6. 6

    Bayan ya huce se ki. Dinka yankan dough din, kina cire shape din circle kina saka naman a tsakiya kina rufe bakin. Se ki shafa butter a trey din oven se ki saka su a ciki, ki shafa musu ruwan kwai a saman. Se ki gasa.

  7. 7

    Thanks for viewing

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
harleemah's kitchen
harleemah's kitchen @cook_22957938
on
Bauchi State
cooking is my passion
Read more

Comments

Similar Recipes