Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Shinkafan tuwo yar gwamnati
  2. Kubewa danye
  3. Tomato
  4. Albasa
  5. Attarugu
  6. Tattasai
  7. Maggi
  8. Kifi/nama
  9. Mangyada/manja
  10. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Asamu tukunya mai tsabta,a wanke shinkafan tuwo dakyau azuba ruwa sosai a daura a wuta dan dai dai,duk bayan minti 5 adunga dubawa ko yana buqatar qarin ruwa,abarshi ya harsai ya nuna tubus Sannan a rage wuta a tuqa da muciya harsai ya kame kanshi yayi danqo.

  2. 2

    Ahada tomato,tarugu tattasai albasa guri daya ayi blending dinsu sai a tafasa nama tafasa tomato sai zuba mangyada a tukunya mai tsabta a soya da yar albasa sai a zuba tafasasshen kayan miyarnan sai a barshiya soyu a zuba spices da seasoning inya soyu a sauke,stew dinmu is ready kenan.

  3. 3

    Asamu kubewa danye a wanke sosai sai a tsane a kwando a yayyanka a zuba a turmi a jajjaga sai a samu tukunya mai kyau a zuba ruwa da daddawa da dan maggi da albasa a rufe,a bar daddawar ta dahu sai a zuba kubewar aita juyawa da mibirgi a dan saka kanwa don yayi yauqi sosai aita motsawa harsai ya daina tasowa zai zibe sai a sauke shikenan miyarmu ta zama ready to be served 😋.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mrs Abubakar Paki
Mrs Abubakar Paki @herbybarh
on
Zaria Kaduna state
cooking is one of my favorite hobbies, that's why am quite a foodie, I can eat for naija😅as long as the food is deliciously prepared 💃💃happy cooking to you all.
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes