Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Firstly zaki fere doyanki, saiki sanya cikin tukunya ki dora akan wuta ta dafu, inta dafu saiki sauke ki sanya a try tasha iska

  2. 2

    Sai kiyi grating pepper, scotch bonnet, onion and garlic, saiki sanya oil dan kadan a fan saiki xubasu ciki ki adding maggi onga and curry kiyi frying nasu, in yayi saiki sauke

  3. 3

    Saiki dafa egg naki, inyayi saiki bare

  4. 4

    Saiki samu bowl ki xuba yam naki kita mashing nata intayi saiki xuba source naki akai kici gaba da mashing nata har saita hada jikinta duka

  5. 5

    Saiki dunga diban doyan kinasa boiled egg a ciki kina mulmulawa da hannu, haka zaki tayi harki gama duka

  6. 6

    Saiki daura manki akan wuta, saiki kada egg in a bowl kisa maggi kadan and curry, saiki dakko ball na yam naki kisa cikin flour sai kisa cikin ruwan egg sai kisa a breadcrumbs saiki qara sawa acikin egg saiki sanya cikin cornflakes saiki sanya a mai kina soyawa, haka zaki tayi Harki gama duka, karki cika wuta in a low heat

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Harande
Maryam Harande @harandemaryam
on
Kaduna State, Nigeria
cooking is my pride and passion
Read more

Comments

Similar Recipes