Dambun Naman kaza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Ummubasma
Ummubasma @cook_18082811
Kaduna State
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

minti arba'in
6 yawan abinchi
  1. Kirjin kaza daya
  2. Magi hudu
  3. Taruhu biyu
  4. Albasa
  5. tafarnuwaCitta da
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

minti arba'in
  1. 1

    Da farko ki gara Naman ki, kisami tukunya kisa Naman ki zuba magi da dakarkiyar cittar ki da tafarnuwa, ki rufi ki bashi ta tadahu.

  2. 2

    Idan ta dahu kisami turmi kizuba Naman da taruhu da albasa ki daka, idan kinaso zaki'iya dada magi, yana dakuwa kashin zairin ka fita.

  3. 3

    Kisami kasko kizuba Mai da Naman kiringa zuyawa ahankali. Kina huyawa yanayin ja ahankali haryayi ki sauke. Huta baya baya bayasan huta sossi a city dadi lfy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Ummubasma
Ummubasma @cook_18082811
rannar
Kaduna State

Similar Recipes

More Recommended Recipes