Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki wanke kifinki sosai sai ki tafasa shi da kayan kamshi da albasa idan yayi ki sauke in yadan sha iska sai ki xare kayar shi tas tsokar xaki xuba a bowl ki saka maggi gishiri,albasa,tattasai,spices ki juwa suhada jikinsu sai ki rika iba kina mulmulashi kamar yamballs inkika gama kisaka shi a ruwan kwai ki soya a mai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hindu Koko
Hindu Koko @cook_24589859
on

Comments

Similar Recipes