Gireba

Teemars Treats @fadimatou
Gireba Tana da dadi ci musamman idan kayi d kanka.domin har kullum Ina fada home made is better.
Cooking Instructions
- 1
Zaki samu bowl dinki ki zuba flour d sugar d vanilla.
- 2
Ki juya sosai sai ki zuba Mai ki juya sosai. Baa saka Mata ruwa d Mai ake kwaba ta.
- 3
Ki juya sosai sae ki samu ludayin ki (nashan fura ni dashi nake fitar d shape din). Sae ki saka a ciki shape din zae fita.
- 4
Ki dauko oven tray ki saka foil papper ki Dora girebarki a kae ki saka sesame seeds.
- 5
Kiyi preheating oven ki gasa in a low heat
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
-
-
-
Tuwon semolina Miyar kuka Tuwon semolina Miyar kuka
inason wannan abinci musamman da Miyar kuka #kaduna Ummu Haidar -
-
-
Pumpkin cheesecake Pumpkin cheesecake
I've slightly modified a better homes and gardens recipe. I've made this for years and is always a hit. I'm expected to make it now. Florida man
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13462314
Comments