Chips na dankalin hausa

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan chips dadi sosai sai kun gwada zaku gane

Chips na dankalin hausa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

wannan chips dadi sosai sai kun gwada zaku gane

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti talatim
mutum biyu
  1. dankalin hausa uku
  2. mai kofi biyu
  3. dandano daya
  4. yaji chokali 1

Umarnin dafa abinci

minti talatim
  1. 1

    Nafereye dankalin na wankesa sannan na dauko abin guza kubewa na dinga yankawa dashi sannan na sa magi saina Dora mai awuta na dunga zubawa da daya daya ina juya inyayi inkwashe bayan na tsane kuma in na zuba masa yaji shikenan sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes