Wainar Alabo

Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
Abuja Nigeria

Yana da dadi 😋shi ba laushiba ba kuma tauri ba 😄👍

Wainar Alabo

Yana da dadi 😋shi ba laushiba ba kuma tauri ba 😄👍

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. White Alabo
  2. Maggi
  3. Salt
  4. Albasa
  5. Oil
  6. Tarugu
  7. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tankade garin alabonki sai kizuba maggi da salt

  2. 2

    Ki jajjaga tarugunki da albasa kizuba

  3. 3

    Kizuba ruwa ki kwabashi yafi kwanbin danwake kauri

  4. 4

    Sai kina gutsurawa kina fadada shi

  5. 5

    Ki daura mai awuta ki soya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
on
Abuja Nigeria

Similar Recipes