Warnan yartsala da kuli kuli

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan waina bade dadiba karma in kahadata da kunu .

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutum 7 yawan a
  1. 6gero kofi
  2. yeast chokali 1
  3. chokalibaking powder rabin
  4. mai kofi hudu
  5. kuli kuli
  6. gishiri kadan
  7. karkashi chokali uku
  8. kanwa kadan

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Dafarko nasirfa gerona saina wanke nadanbarshi cikin riwa yaykamar minti talatin sannan na markada saina kawo yeast nazuba na rufeshi saida ya tashi sannan nazuba beking powder da dan gishiri da karkashi saina bugashi sannan nafara soyawa in bakya son tsamin dayawa saikisa kanwa kadan ciki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai (8)

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
akwai dadi kam karma inzaki sha da kunu

Similar Recipes