Chinchin mai madara

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan chinchin akwai dadi karma inkin hadashi da shayi.

Chinchin mai madara

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

wannan chinchin akwai dadi karma inkin hadashi da shayi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

na mutum shida
  1. fulawa kofi shida
  2. kwai uku
  3. madara kofi biyu
  4. sugar kofi daya da rabi
  5. baking powder chokali I
  6. baking soda kadan
  7. nikakkiyar gyada chokali 4
  8. butter leda daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko natankade fulawar nafasa kwai nasa baking powder da baking soda da dan gishiri,sugar,madara,gyada nikakkiya butter saina buda tsaki nadunga zuba ruwa ahankali har nahade jikinsa sannan nabugashi sosai.

  2. 2

    Sannan nagutsitstsira saina dauka ina murzawa ina yanyankawa shikenan sai suya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes