Jolop mai innabe

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Wanan hadi yahada wani dukkan Spacy mai Jan hankali ga kuma dade qamshin Abincin kanshi zai ja hankalinka ga kuma kyau

Jolop mai innabe

Wanan hadi yahada wani dukkan Spacy mai Jan hankali ga kuma dade qamshin Abincin kanshi zai ja hankalinka ga kuma kyau

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Cummin
  3. Cardamom
  4. Cinnamon
  5. Rosemary
  6. Star anisa
  7. Believe
  8. Tafarnuwa
  9. Turmeric
  10. Citta
  11. Masaro
  12. Gidar miya mai qamshi
  13. Magi
  14. Gishiri
  15. Tarugu
  16. Tatasai
  17. Albasa
  18. Na'a na'a
  19. Gida
  20. Innabe
  21. Cucumber
  22. Curry
  23. Thyme
  24. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanki shinkarki batare da kintafasataba sai kitsanimata ruwa kamar minti talatin,kisa mai awuta kizuba masoronki da tafarnuwa da Tumiri da curry da thyme zakiji qamshi natashi a gidanki,sai kizuba shikafarki dakin kwanki cikin ruwan manki mai hadi kaya qamshi

  2. 2

    Kita juya shikafarki sosai kizuba Albasa aciki da kayan miyanki da maginki da sauran kaya qamshinki kijuya sai kitabatar da kumi hadi sai kizuba ruwanki Tafasashi daida masu isarki

  3. 3

    Sai kiyanka cucumber ki ki AJIYI gife tare da innabenki, itakuma gida kisoyata cikin ruwan mai zatayi brown sai kiciri,ki duba shikafarki tayi to sai kzuba shikafarki kisa gyadarki asama tare da inabinki da cucumber ki kamar haka,sai kizuba na'a na'a a sama shima yanabada nashi dandano

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes