Miyar wake

Ceemy's Delicious
Ceemy's Delicious @ceemys_delicious
Zoo Road Kano Nigeria

Wannan girki na koyeshi neh a wajan mamana, Allah yasaka mata da alkairi
#mothersday

Miyar wake

Wannan girki na koyeshi neh a wajan mamana, Allah yasaka mata da alkairi
#mothersday

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hour
4 yawan abinchi
  1. 2Wake kofi
  2. Maggie
  3. Mai
  4. Kayan kamshi
  5. Alayyahu
  6. Tattasai
  7. Kifi banda
  8. Ganda da nama

Cooking Instructions

1hour
  1. 1

    Da farko xaki samu wakenki ki surfa ki wanke shi, duk wannan dusar ta fita.

  2. 2

    Sai ki su tukunya ki zuba mai da kayan miya da albasa ki soyasu sannan ki tsaida ruwa. Sannan ki kawo gandarki, nama, da kifin ki zuwa sannan ki zuba waken.

  3. 3

    Bayan nan sai ki xuba maggi sai ki juya kirufe ki barshi ya dahu Amma ki dungayi kina dubawa sbd kar yakoneh shikenan kin gama idan kinaso xaki iya saka ugu, alayyahu koh water leaf sai ki barshi ya dan turara sai ki sauke.

  4. 4

    Zaki iya cin miyar da tuwo, sakwara dasauransu.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ceemy's Delicious
Ceemy's Delicious @ceemys_delicious
on
Zoo Road Kano Nigeria
my name Sumayyah Tahir Ibrahim, I live at zoo raod ja'oji, cooking,reading and research are my hobbies.
Read more

Comments

Similar Recipes