Kwadon Bula

Umman Ameer and Amarr @Sadiya0025
####Nidai iyalaina munasan bulla sosai Kuma munajin dadinshi
Kwadon Bula
####Nidai iyalaina munasan bulla sosai Kuma munajin dadinshi
Cooking Instructions
- 1
Da farako xakisamu bulanki kiyankashi qanana ki ajiye aside
- 2
Den saiki daka kulli kulli kisaka Masa magi da ya yaji ki aje a side
- 3
Saiki wanke salad dinki da tumatir da albasa ki jajagga attarugu
- 4
Then seki dauko bullanki kizuba kulli kulli kizuba kayan salad ki juya ko Ina ya hade shikenan enjoy
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
-
-
No ordinary taco salad No ordinary taco salad
A slight variation from your ordinary taco salad anniem2 -
California Farm Weekend Omelette California Farm Weekend Omelette
Tomatoes are ripe, eggs are fresh, spring peas and Newport, Oregon peeled and cooked salad shrimp are flash frozen, its not the quantity, its the quality that makes this a special omelette. Hobby Horseman
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13906268
Comments (5)