Macaroni jollof

Fateemah Alyuma @cook_27418346
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14074480
Farko ki samu macaroni ki dafa fara half Done a gefe kuma ki zuba mai a tukanya kisa albasa da garlic da cloves ya Dan soyu se kisa attaruhu ki barshi ya soyu se ki zuba carrot shima ki barshi ya Dan dahu se ki zuba seasoning dinki da spices se kisa cabbage ki juya idan ya Dan soyu se kisa macaroni kasa yankakken tomato ki juya ki rufe idan ya Dan turara se ki sauke shikenan
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Copied!
More Recipes
Comments