Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Mai gyada
  3. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko bayan ki bare doyanki sa ki yanka ta sirara sai ki wanke ta.

  2. 2

    Ki sa mai gyaranki a wuta idan tayi zafi sai ki zuba doyanki a ciki ki barta ta soyu kaman na minti 5 kina juyawa akai akai,idan tayi sai ki juye akan paper towel ko kuma ki barta a matsami har ta tsiyaye mai gaba daya.

  3. 3

    Daga nan sai ki barbade ta da gishiri zaki iya hadawa da ya ji kadan idan kina so.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
on
Biu,Borno State

Comments

Similar Recipes