Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 cupflour
  2. 2 tablespoonsugar
  3. 1/2 teaspoonsalt
  4. 1 teaspoonyeast
  5. Warm water

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko a tankade flour,asa a bowl a zuba yeast,sugar and salt a juya,sai a zuba ruwa me dumi a kwaba shi kar yayi ruwa Kuma kar yayi karfi Dan daidai.

  2. 2

    A rufe shi a sa a guri me dumi,abarshi y tashi na tsawon 20min zakiga ya tashi.

  3. 3

    Sai ki daura Mai a wuta,kisamu karamar roba ki zuba ruwa a ciki in Mai din yayi zafi kinasa hannunki a ruwa sai ki debo kwabinki na fanke kina sawa a Mai din a haka har y soyo ki juya Shima dayan bangaren ya soyo sai ki kwashi.

  4. 4

    Za'a iya ci haka Koda tea ko kunu.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Hafs kitchen
Hafs kitchen @Herpsat_
on
Kaduna
I luv cooking 🍝and I luv trying new recipes.
Read more

Comments (2)

Brenda Njemanze
Brenda Njemanze @grubskitchen
Hello @Herpsat_ been awhile we saw you. hope you are good.

Similar Recipes