Jollof rice

Shaqsy_Cuisine
Shaqsy_Cuisine @shaqsy_cuisine
Adamawa state

Easy and yummy 😋

Jollof rice

Easy and yummy 😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Less than an hour
2 servings
  1. 2 cupsRice 🍚
  2. 4 cupswater
  3. Onions
  4. Ginger
  5. Garlic
  6. Pepper
  7. Tomatoes
  8. Seasonings
  9. Fried Meat
  10. Spring onions
  11. Oil

Cooking Instructions

Less than an hour
  1. 1

  2. 2

    Da farko za ki zuba mai a tukunya ki soya albasa da ginger garlic patse,kizuba jajjage da seasonings

  3. 3

  4. 4

    Ki sa ruwa ki barshi ya tafasa.

  5. 5

    Ki zuba shinkafa a cikin bowl ki kwara mishi ruwan zafi ki barshi for 3 minutes(sabida starch din ya ragu)ki wanke shinkafan ki sa a colander ya tsiyaye.

  6. 6

    Ki kawo shinkafa ki zuba cikin tukunyar ki rufe,idan shinkafan ya kusa nuna ki kawo soyayyen naman ki sa idan kina son ganye kina iya sawa kadan.
    Ki duba idan ya nuna ki sauke.

  7. 7

    Nayi serving da 🍅 da spring onions

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Shaqsy_Cuisine
Shaqsy_Cuisine @shaqsy_cuisine
on
Adamawa state
Foodie😄❤️Loves cooking 🥘 and baking🍰
Read more

Similar Recipes