Edit recipe
See report
Share

Ingredients

1hours
5 servings
  1. Rogo
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Mai na soyawa

Cooking Instructions

1hours
  1. 1

    Ki bare rogo ki yayyanka kiyi blending ko ki bada a niqa Miki

  2. 2

    Ki tace shi da abun tatan kamu ya tsane ruwan shi sai ki zuje a mazubi mai kyau

  3. 3

    Ki daka attarugu da albasa ki zuba a Kai kisa kayan dandano da gishiri ki garwaya sosai ya hade jikin shi

  4. 4

    Ki dinga gutsira kina fadada shi a tafin hannun ki kamar haka

  5. 5

    Sai ki soya a mai mai zafi in ya nuna ki kwashe

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments (3)

Zara
Zara @cook_28562020
Toh yanzu da babu danyen rogon ya zanyi da busassa

Written by

FAB's Kitchen
FAB's Kitchen @cook_17369324
on
Yola Adamawa State
Fatima Isa Abdullahi I love to try new recipe
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes