Cooking Instructions
- 1
Zaki sami kwano ki zuba garin kwaki ki xuba masa ruwan dumi daidai da yawan garin ki barshi minti daya zakiga ya kumbura yayi laushi.
- 2
Seki zuba attarugu albasa da maggi, ki caccakudashi ko ina yayi daidai, seki diba kadan ki mulmula seki sa tsakiyar hannunki ki fada shi hqr se ya qare
- 3
Seki dora mai a wuta in yayi zafi seki soya wainan, kqrki cika wuta ya qone, in yayi golden brown to yayi se ki kwashe
- 4
Zaki iya yi da safe ku sha da tea.
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes

Wainar rogo (kosan rogo)


Wainar Rogo


Dafadikan shinkafa da wake
#fk


Waynar rogo


Wainar rogo(danna rogo)
Abincin gargajiyan hausawa amma fa akwai dadi zaka iyacinshi amatsayin abinci


Gurasa gashen toaster
Its mostly for Hausa.its a local bread


Wainar rogo
Tanada dadi gshi bata da wahalar yi


Wainar rogo
I like it


#repurstate Miyan gyada
Miyan gyada Yana da dadi sosai ga saukin sarrafawa ki tabbatar gyadan ya nuna yadda ya kamata


Pepper soup na kan rago


Wainar danyan rogo
Ina mutukar san wainar rogo musamman idan taje kule kule


Shinkafa mai ruwan lemu da miyar cabeji da nama
#sahurrecipecontest wannan abincin ya kunshi duk wasu sinadarai na kara lafiya , ga riqe ciki gamai azumi , ga sauki wurin dafawa ga dadi kuma wurin ci .


Wainar rogo
Yummy and spicy snack🔥😋


Wainar Fulawa


My simple moi moi by s@lma ful@rny..
#kanostate#


Gurasa me kuli
Gurasa dai wani abincine a Nan yankin arewanci mukafiyinta mussamman jihar kano.dawasuma kasasgen larabawa da duniya.ana iya sarrafa gurasa ta hanyar ci da kuli Koh acida romon nama dasauransu.gurasa##


Dambun gari
#Kano state #


Dan waken fulawa da garin rugo
Al adunmu gadon mu


Dambun naman kaza
#kadunastate


Wainar flour


Local jellof rice with peppered fish


Soyayyiyar Doya da Sauce


Wainar Gero Recipe By Khadija Ahmad Badamasi


Plain Moi moi
#PAKNIG.It's Ramadhan so i decide to prepare moi moi for the family


MIYAR BANDA (BUSHESHEN KIFI)


Miyar busheshen zogale
Wannan shine yadda a yarena muke miyar zogale


Shinkafa da wake


Alalen Cous Cous
Gwada abu sabo yanada kyau


Kosan rogo


Dambun biki (Huge Wedding food)
Wata antyna mai tsokana taxo gdnmu inayin dambu tace ban iya komai ba.dana gama na cika mata babban plate😀.tanata santi tana tambayata ya nayishi ta cinyeshi duka. Shine tace ni xanyi mata na auran yayanta.Ban dauka xan iyayin dambu me yawa Hka.Sai gashi yayi 😋

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng/recipes/8410067
Comments