Ingredients

  1. WAINAR ROGO Rogo Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu danyen rogo ki bare shi a wanke saiki zuba ruwa a tukunya ki zuba shi ki dora a wuta saiki zuba maggi a ruwan ki barshi ya dahu har yayi laushi, saiki tsame shi ki fara dakashi kamar zakiy sakwara, saiki kwashe, ki cura shi yadda kike so.

  2. 2

    Zaki dora mai a wuta yayi zafi sai kina dauko curin kina sakawa, ki barshi ya soyu a hankali sai ki juya bayan shikenan, zaki iya cin sa da yajin barkono mai maggi.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
on
Jigawa State Nigeria

Similar Recipes

More Recommended Recipes