My miyar sharba

Zahra's Cuisine
Zahra's Cuisine @cook_17313082
Edo State Benin City

My miyar Sharba, so delicious and yummy try it.

My miyar sharba

My miyar Sharba, so delicious and yummy try it.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Alkama
  2. Nama
  3. Lemon tsami
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Tumatur
  7. Attarugu
  8. Mai
  9. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki wanke nama sai ki tafasa tare da albasa da maggi

  2. 2

    Sai ki wanke kayan miya ki jajjagasu sai ki soya da mai, idan ya soyu sai ki tsaida ruwan sanwa sai ki saka nama sannan kisa maggi da gishiri da spaces dinki, sai ki barshi ya tafaso.

  3. 3

    Already kin wanke alkama kin barshi ya bushe an barzo miki sai ki zuba idan ruwan ya tasafa sai ki dan matsa lemon tsami sai ki barshi 5mins sai ki sauke. Kuma da ruwa ruwa akeson dahuwar.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zahra's Cuisine
Zahra's Cuisine @cook_17313082
on
Edo State Benin City
cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes