*CARROT RICE WITH VEGETABLES SAUCE*

Heedayah's Kitchen
Heedayah's Kitchen @cook_17010056
Kano

*CARROT RICE WITH VEGETABLES SAUCE*

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsrice
  2. 8carrots
  3. 5bell pepper
  4. 7scotch bonnet
  5. 2bulb onion
  6. 3tomatoes
  7. Nama
  8. 5maggi star
  9. 1/2 cuppeas
  10. 1/2spn salt
  11. 1/2teaspn curry
  12. 1/4cabbage
  13. Ginger & garlic

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dora ruwa awuta idan yatafasa kiwanke shinkafa ki zuba

  2. 2

    Sannan ki wanke carrots ki kankare bayansa ki grating dinsa then keep aside

  3. 3

    Kiduba shinkafan idan ta dahu (ba luguf ba)ki tace sannan ki daurayeta da ruwan sanyi

  4. 4

    Seki maidata tukunya ki kawo carrots din da kika gurza kizuba ki jujjuya sosae seki rufe ki maida kan wuta(low heat)ta turara,in tayi ki kwashe kisa a flask

  5. 5

    For the veg sauce;

  6. 6

    Zaki wanke ki gyara kayan miyanki da albasa daya,tafarnuwa da er citta ki jajjaga ki kwashe....shi kuma tumatir ki yanka shi kanana ki hade shi cikin jajjagen kayan miyan ki juya

  7. 7

    Sannan ki tafasa nama da kayan kamshi ki soya sama-sama

  8. 8

    Kisa mai a tukunya da er albasa inya soyu ki juye kayan miyanki idan ruwan jiki ya tsotse(ya soyu buh ba ssae b) ki zuba seasoning nd spice ki juya...kikawo naman ki zuba ki rufe

  9. 9

    Kiyanka albasa daya kanana, cabbage ma ki yanka madaidaita...sannan kiwanke peas ki zuba a miyan, onion da cabbage ki juya ki rufe na en mintuna in yayi ki sauke....enjoy!

    ~note:ki tabbata kin bude cikin kayan miya kin gyara cx na yanxu zaki gansa fresh amma wani kina budawa zakiga tsutsa

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Heedayah's Kitchen
Heedayah's Kitchen @cook_17010056
on
Kano
I cook because food ixx my love language, i love providing a healthy and tasty meal to people i love.❤🌸🌼
Read more

Comments (4)

Chioma constance
Chioma constance @cook_28987314
Pls what's bell pepper
Nama and
Scotch bonnet

Similar Recipes