Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. gizzard
  2. mangyada
  3. tafarnuwa da citta
  4. sinadarin dandano,gishiri
  5. Curry,Thyme,kayan kamshi
  6. attarugu,albasa,tattasai

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki gyara gizzard ki kiwanketa tafita tas, sai ki zubata a roba kisa curry, thyme,kayan kanshi,citta da tafarnuwa sai maggi da gishiri kadan sai ki rufe robar kisa a fridge ki barshi yayi awa biyu ko fiye da haka inkina da lokaci, ko kuma kibarshi ya kawna sabida kayan kamshin ya ratsa shi sosai kunsan tanada karni.

  2. 2

    Bayan kin gama marinating gizzard din ki sai ki soya ta amma karta soyu da yawa.

  3. 3

    Saiki hada kayan miyan ki ki nika shi amma karyayi laushi, sai ki zuba mai a pan kadan ki kawo gizzard ki zuba sai ki kara sinadarin dandano dai dai bakin ki, ki sa curry da thyme sai ki rufe for few minutes saiki sauke.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamma's Kitchen
Mamma's Kitchen @meend1993
on
Kano

Comments (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Assalamu alaikum
sannu da qoqari girki yayi kyau
Don Allah shiga wannan group a Whatsapp do min in turo miki video yadda zaki koma Hausa App https://chat.whatsapp.com/IPnkZGrpOuc2QGdVy39Tdz
Cookpad- Ayi dahuwa cikin farin ciki!

Similar Recipes