Dan wake

Fatima Hassan
Fatima Hassan @cook_29332739

Dan wake is all about yaji 😅

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

1hour
2 people

Cooking Instructions

1hour
  1. 1

    Zaki gwaba garin dan wake da ruwa daidai kar yayi ruwa kuma kar yayi tauri.. kidaura ruwa akan wuta idan ya tafasa saiki fara jefin dan wakenki da table spoon.. idan kin tabbatar yayi saikiyi draining nashi.

  2. 2

    Ki soya man gyadanki da albasa. Ki dauko veggies naki ki wankesu da gishiri sai ki yanka su kanana.Ki dafa kwai ki hada dashi.. aci lfy

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments (11)

Salma Hamis
Salma Hamis @serlmerhtee
Wayyo dadi dan Allah Zanci nayi missing Dan wake😉
Cook Today
Fatima Hassan
Fatima Hassan @cook_29332739
on
cooking is bae🤸🥰
Read more

Similar Recipes