Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1 hour
6 people
  1. 2 cupsWaken suya
  2. Ruwa
  3. Sugar
  4. Flavour
  5. Citta da kaninfari

Cooking Instructions

1 hour
  1. 1

    Zaki gyara waken suyanki ki cire dattin ciki

  2. 2

    Sai ki wake shi

  3. 3

    Sai a nika tare da citta da kanin fari

  4. 4

    Bayan an nika sai ki daura ruwa akai wuta idan ya tafasa sai ki juye waken suyan ki akai

  5. 5

    Ya tafasa kina juyawa sbd kada ya zube

  6. 6

    Kiyita yi har sai ya dahu zakiji yana kamshi sai ki juye yasha iska

  7. 7

    Idan ya dan huce sai ki tace ki zuba kayan hadi da kankara

  8. 8

    Asha lpy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsat Abdullahi
Hafsat Abdullahi @crafty_cravings
on
Kaduna/katsina
cooking n baking
Read more

Similar Recipes