Taliya da miyan nikakken Nama

hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499

Gaskiya yanda da dadie saboda mutum naso ya canxa abinci da samfari akakai akai..

Taliya da miyan nikakken Nama

Gaskiya yanda da dadie saboda mutum naso ya canxa abinci da samfari akakai akai..

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Taliya
  2. Ruwa
  3. Gishiri
  4. Mangyada
  5. Kayan miya
  6. Kayan dandano
  7. Tafarnuwa
  8. Mangyada
  9. Nikakken nama
  10. Parsley
  11. Kori
  12. Thyme

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu tukun ya ki zuba ruwa da gishiri idan ya tausa ki zuba taliyan

  2. 2

    Ki nashi 20 mins ki tache, ki zuba a kola

  3. 3

    Ki samu man girki, ki xuba yankakken Alba sa, idan yayi laushia kan wutan sai ki xuba yan nikakken tafarnuwa ki, xuba nikaken maman yanda kikedashi

  4. 4

    Sai ki kwashi naman idan yayi laushi akan wutan

  5. 5

    Ki hada kaya marka Dan ki, su tumatur, tarugu,tattasai, Alba da.. ki soya, idan yayi sai ki juye naman

  6. 6

    Ki xuba kayan dandano dasu kori da thyme..

  7. 7

    Ki yanka parsley yayi 2o minutes ki sauke..

  8. 8

    Xaki iya cin sinkafa dashi, taliya da sauran su

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499
on

Comments

Similar Recipes