Ayaba da Madara

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Wannan girkin Bello Yahaya wanda aka fi sani da ModibboBYB, ko BY ko Bandi 🙂 ya turo min audio din wani malami dayake bayani kan maganin ulcer shine na gwada Allah yasa adace amin.

Ayaba da Madara

Wannan girkin Bello Yahaya wanda aka fi sani da ModibboBYB, ko BY ko Bandi 🙂 ya turo min audio din wani malami dayake bayani kan maganin ulcer shine na gwada Allah yasa adace amin.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

5mins
1 yawan abinchi
  1. 1Ayaba
  2. 1Madara
  3. Ruwa kofi 1 qarami

Cooking Instructions

5mins
  1. 1

    Abu me sauki zaki samu ayaba ki bare ki yanka kisaka a blender tare da madara kowace iri kiyi blending asha minti 30 kafin karin safe sannan da dare ma haka

  2. 2

    Da izinin Allah kita gwadawa na kusan sati kin yi sallama da ulcer
    Allah yasa adace amin

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
on
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Read more

Similar Recipes