Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2 people
  1. Tsamiya
  2. Gero
  3. Sugar
  4. Lemon tsami
  5. Citta, kanin fari, masoro
  6. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki sami gero ki wanke ki cire datti ki wanke saiki shanya ya bushe ki hada da kayan kamshi a nika yayi laushi saiki tankade, sai ki debi garin geron ki damashi da ruwan lemun tsamin da kika matse.

  2. 2

    Saiki dauko ruwan tsamiya daya tafasa ki dama kamar damun koko shikenana ki saka sugar kisha kunun ki.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysha Little
Aysha Little @cook_18230895
on

Similar Recipes